Cutar da ke Faruwa

Cutar da ke Faruwa
Description (en) Fassara
Iri infection (en) Fassara, medical case (en) Fassara
edge case (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
MeSH D000093742

Cutar da ke yaduwa shine yanayi da cuta ke kama wanda aka riga akai wa allurar rigakafi daga irin cutar da ake nufin rigakafin.[1] A sauƙaƙe, suna faruwa lokacin da alluran rigakafi suka kasa samar da rigakafin ƙwayoyin cuta waɗanda aka tsara su don yin niyya. An gano cewa breakthrough infection sun faru akan mutane daban daban da aka riga akai wa allurar rigakafin cututtuka daban -daban da suka haɗa da Mumps, Varicella (Chicken Pox), da Influenza.[2][3][4] Halayen wadannan cututtuka sun dogara ne akan kwayoyin cututtukan da kanta. Sau da yawa, kamuwa da cuta a cikin mutumin da aka yi wa allurar yana haifar da ƙananan alamun cutar kuma yana da ɗan gajeren lokaci fiye da yadda aka kamu da cutar ta halitta.[5]

Abubuwan da ke haifar da kamuwa da cuta sun haɗa da rashin kulawa ko adana alluran rigakafi, maye gurbi a cikin ƙwayoyin cuta da toshe ƙwayoyin rigakafi . Saboda waɗannan dalilai, alluran rigakafi ba safai suke tasiri 100% ba. An kiyasta allurar rigakafin mura na yau da kullun yana ba da rigakafin mura a cikin 58% na masu karɓa.[6] Allurar rigakafin cutar kyanda ta kasa samar da rigakafi ga kashi 2% na yaran da suka karɓi allurar. Amma (herd infection) yana rage faruwar samun breakthrough na kwayoyin cuta.[7] Dangane da haka, rigakafin garken yana rage adadin cututtukan da ke ci gaba a cikin al'umma.[8]

  1. CDC (2020-02-11). "COVID-19 Vaccination". Centers for Disease Control and Prevention. Retrieved 2022-01-06.
  2. "Factsheet for health professionals". ecdc.europa.eu (in Turanci). Archived from the original on 2017-02-24. Retrieved 2017-02-24.
  3. "Chickenpox | Clinical Overview | Varicella | CDC". www.cdc.gov (in Turanci). Retrieved 2017-02-24.
  4. "Use of Antivirals | Health Professionals | Seasonal Influenza (Flu)". www.cdc.gov (in Turanci). Retrieved 2017-02-24.
  5. "Chickenpox (Varicella)". Center for Disease Control and Prevention. 1 July 2016.
  6. Osterholm, Michael T; Kelley, Nicholas S; Sommer, Alfred; Belongia, Edward A (2012). "Efficacy and effectiveness of influenza vaccines: a systematic review and meta-analysis". The Lancet Infectious Diseases. 12 (1): 36–44. doi:10.1016/s1473-3099(11)70295-x. PMID 22032844.
  7. Fine, P.; Eames, K.; Heymann, D. L. (2011-04-01). ""Herd Immunity": A Rough Guide". Clinical Infectious Diseases (in Turanci). 52 (7): 911–916. doi:10.1093/cid/cir007. ISSN 1058-4838. PMID 21427399.
  8. Owen, Judith; Punt, Jenni; Stranford, Sharon (2013). Kuby Immunology (7th ed.). New York City, New York: W.H. Freeman and Company. pp. 576–578. ISBN 978-14292-1919-8.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search